Kungiyar Kwallon Raga ta Mata ta Tunisiya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ƙungiyar kwallon raga ta mata ta Tunisia (Larabci: منتخب تونس لكرة الطائرة للسيدات), wanda ake yi wa lakabi da Les Aigles de Carthage (The Eagles of Carthage ko The Carthage Eagles), tana wakiltar Tunisia a gasar kwallon ragar mata ta duniya da wasannin sada zumunci. Tawagar tana daya daga cikin kasashen da ke kan gaba a wasan kwallon ragar mata a nahiyar Afirka.[1]
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Kungiyar Kwallon Raga ta Mata ta Tunisiya | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national sports team (en) |
Ƙasa | Tunisiya |
Mulki | |
Mamallaki | Hukumar kwallon raga ta Tunisia |
Kulle
A karshe kungiyar ta samu cancantar shiga gasar kwallon raga ta mata ta Afirka ta 2021.
Champions Runners up Third place Fourth place
- Launin kan iyaka ya nuna an gudanar da gasar a cikin gida.