![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/b/bc/Flag_of_Madagascar.svg/langha-640px-Flag_of_Madagascar.svg.png&w=640&q=50)
Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Madagaska
From Wikipedia, the free encyclopedia
Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Madagascar, ita ce wadda hukumar FIFA ta amince da ita, wato babbar kungiyar mata ta Madagascar. Kungiyar ta buga wasanninta na farko na FIFA a shekarar 2015. Ci gaban tawagar 'yan wasan kasar yana da matsala saboda batutuwan da aka samu a nahiyar da kuma tsibirin, musamman rashin farin jinin mata a matsayin wasanni a Madagascar.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
women's national association football team (en) ![]() |
Ƙasa | Madagaskar |
Mulki | |
Mamallaki |
Fédération Malagasy de Football (en) ![]() |
Kulle