From Wikipedia, the free encyclopedia
Kogin Moa (Kogin Makona) kogi ne a yammacin Afirka. Ya taso a cikin tsaunukan Guinea kuma yana gudana kudu maso yamma, ya zama sassan Guinea- Laberiya da iyakokin Guinea- Saliyo. Yana kwarara zuwa lardin Kudancin Saliyo.[1] Yenga, Tiwai Island da Sulima suna kan Moa.
Kogin Moa | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 425 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 7°01′09″N 11°32′29″W |
Kasa | Gine, Laberiya da Saliyo |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 17,900 km² |
River mouth (en) | Tekun Atalanta |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.