Gini

From Wikipedia, the free encyclopedia

Gini
Remove ads

Gine ko Jamhuriyar, Gine ko Gine-Conakry ,(da yaran Faransanci: Guinée ko République de Guinée ko Guinée-Conakry), ƙasa ce, da take a nahiyar.

Quick facts Take, Kirari ...

Afirka. Gine tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 245,857. Gine tana da yawan jama'a da suka kai kimanin 13,246,049, bisa ga jimillar 2017. Gine tana da iyaka da Gine-Bissau, da Senegal, da Sierra Leone, da Liberiya, da Mali kuma da Côte d'Ivoire. Babban birnin Gine, Conakry ne. Shugaban kasar Gine Alpha Condé (lafazi: /Alfa Konde/) ne.

Thumb
Mamady Doumbouya shugaba mai ci a kasar

Gine ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1958, daga Faransa.

Remove ads

Hotuna

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads