Khadija Arib
Ƴar siyasar Dutche / From Wikipedia, the free encyclopedia
Khadija Arib (Larabci: خديجة عريب; (An haife ta a ranar 10 ga watan oktoba shekarar alif dubu ɗaya da dari tara da sittin (1960)) Miladiyya. 'yar siyasan Holland ce yar jam'iyyar Kwadago wanda take a matsayin Kakakin Majalisar Wakilai ta Netherlands tun daga ranar 12 ga watan Disambar shekarar 2015.
Quick Facts Speaker of the House of Representatives (en), Representative of the Parliamentary Assembly of the Council of Europe (en) ...
Khadija Arib | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
13 ga Janairu, 2016 - 7 ga Afirilu, 2021
24 ga Janairu, 2011 - 3 ga Maris, 2016
1 ga Maris, 2007 - 4 Nuwamba, 2022 Election: 2017 Dutch general election (en)
19 Mayu 1998 - 29 Nuwamba, 2006 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Moroko, 10 Oktoba 1960 (63 shekaru) | ||||||||
ƙasa |
Kingdom of the Netherlands (en) Moroko | ||||||||
Mazauni |
Amsterdam Oude Noorden (en) | ||||||||
Harshen uwa | Abzinanci | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Yara | |||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
University of Amsterdam (en) 1995) : kimiyar al'umma social academy (en) : social work (en) | ||||||||
Harsuna |
Larabci Abzinanci | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, sociologist (en) , social worker (en) da Malami | ||||||||
Employers |
Regional Institution for Ambulant Mental Health Care (en) (1982 - 1983) Ministry of Social Affairs and Employment (en) (1984 - 1987) Amsterdam University of Applied Sciences (en) (1987 - 1991) Amsterdam (en) (1988 - 1998) Erasmus University Rotterdam (en) (1992 - 1995) | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Labour Party (en) | ||||||||
tweedekamer.nl… |
Kulle
An zabe ta bisa ƙa'idar aiki a ranar 13 gwatan a Janairun shekarar 2016 amma ta riga ta yi aiki a matsayin Kakakin Majalisa tun murabus din Anouchka van Miltenburg a ranar 12 gwatan a Disamba a shekarar 2015. Arib ta zama yar majalisar wakilai ce bayan zaben gama-gari na Dutch na shekarar 1998 kuma an sake zaben ta tun daga wannan lokacin, tare da wani takaddama mai tazara tsakanin shekarar 2006 da shekara ta 2007.