![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/5f/Gabon_Base_Map.png/640px-Gabon_Base_Map.png&w=640&q=50)
Juyin mulkin Gabon 2023
From Wikipedia, the free encyclopedia
Juyin mulkin Gabon na 2023 Ya faru,ne a ranar 30 ga watan Agusta shekarar 2023. A daidai lokacin da ake ci gaba da samun cece-kuce kan sakamakon zaben kasar Gabon na shekarar 2023, kasar ta fuskanci juyin mulkin da sojoji suka yi wanda ya hambarar da shugaban kasar Ali Bongo Ondimba da aka sake zaba, wanda ya lashe zaben da aka gudanar, a ranar 26 ga watan Agusta. 29 ga Agusta.
Quick Facts Bayanai, Ƙasa ...
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
military coup (en) ![]() | ||||
![]() | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Gabon | |||
Mabiyi |
2019 Gabonese coup d'etat attempt (en) ![]() | |||
Kwanan wata | 30 ga Augusta, 2023 | |||
Participant (en) ![]() |
Kwamitin Canji da Maido da Cibiyoyi, Gabonese Republican Guard (en) ![]() ![]() | |||
Wuri | ||||
|
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/f/f7/Gabon_sat.png/640px-Gabon_sat.png)
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/56/D%C3%A9saugiers_-_Chansons_choisies%2C_1861.djvu/page1-640px-D%C3%A9saugiers_-_Chansons_choisies%2C_1861.djvu.jpg)