Jessica Alupo
From Wikipedia, the free encyclopedia
Jessica Rose Epel Alupo, wacce aka fi sani da Jessica Alupo, ita ce mataimakiyar shugabar Uganda ta tara kuma a yanzu tun daga 2021. Ita 'yar siyasa ce 'yar Uganda, malami, kuma tsohuwar jami'in soja. Ta taba rike mukamin ministar ilimi a kasar Uganda tsakanin shekarar 2011 zuwa 2016. Ita ma zababben 'yar majalisa ce a matsayin wakiliyar mata ta gundumar Katakwi.
Quick Facts member of parliament (en), intelligence officer (en) ...
![]() | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa |
Katakwi District (en) ![]() | ||||||
ƙasa | Uganda | ||||||
Mazauni |
Kisaasi (en) ![]() | ||||||
Karatu | |||||||
Makaranta |
Jami'ar Makerere Ngora High School (en) ![]() | ||||||
Harsuna | Turanci | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa, soja, Malami da mataimakin shugaba | ||||||
Kyaututtuka |
Kulle