Jerin kamfanonin Angola
From Wikipedia, the free encyclopedia
Angola kasa ce a Kudancin Afirka kuma ta bakwai mafi girma a nahiyar.[1]
Quick Facts list of companies of Angola ...
list of companies of Angola | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Kulle
Angola tana da dimbin ma'adinai da albarkatun man fetur, kuma tattalin arzikinta na daga cikin kasashe mafi saurin bunkasa a duniya, musamman tun bayan kawo karshen yakin basasa. Duk da haka, yanayin rayuwa ya ragu ga mafi yawan jama'a, kuma tsawon rai da mutuwar jarirai a Angola na cikin mafi muni a duniya.[2] [3] Ci gaban tattalin arzikin Angola bai yi daidai ba, inda akasarin arzikin al'ummar kasar ya ta'allaka ne a cikin karamin yanki na al'ummar kasar.