Jerin Sarakunan Musulmin Najeriya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Sarkin musulmi sarauta ce da'ake yinta a Sokoto. Sunan da'ake nadi dashi shine Sarkin musulmi. kuma ana kiran mai wannan sarautan da "Amir-ul-Mu'uminina " Sarki na farko a wannan masarautan shine Shehu Usman Dan Fodiyo, ana masa lakabi da "Amir-ul-Mu'uminina " kuma shine wanda ya hada alaka tsakanin Fulani da kuma Hausawa a Arewacin Najeriya.
Quick Facts Bayanai, Ƙasa ...
![]() | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d1/Sokoto_caliphate.png/640px-Sokoto_caliphate.png)
Shehu Usman dan Fodio, ya gina daular bayan ya jaddada addinin Musulunci[1].Bai tsaya iya nan ba yayi yaki da jahadi a kudancin Nigeria domin kira ga addinin musulunci