Jamiluddin Aali
From Wikipedia, the free encyclopedia
Nawabzada Mirza, Jamiluddin Ahmed Khan PP, HI (an haife shi a ranar 20 ga watan Janairun shekarar ta 1925 - ya mutu a ranar 23 ga watan Nuwamban shekarar 2015), an fi sanin sa da suna Jamiluddin Aali ko Aaliji, ya kasance mawaƙin Pakistan, mai sukar ra'ayi, marubucin wasan kwaikwayo,kuma malami.
Quick Facts Senator (en), Rayuwa ...
![]() | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Delhi, 20 ga Janairu, 1926 | ||
ƙasa |
Pakistan British Raj (en) ![]() | ||
Harshen uwa | Urdu | ||
Mutuwa | Karachi, 23 Nuwamba, 2015 | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar Delhi University of Karachi (en) ![]() | ||
Harsuna |
Turanci Urdu | ||
Sana'a | |||
Sana'a |
maiwaƙe, ɗan jarida, reporter (en) ![]() ![]() | ||
Kyaututtuka | |||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
Muttahida Qaumi Movement (en) ![]() Pakistan Peoples Party (en) ![]() |
Kulle