![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d3/Jabir_ibn_Aflah_%2528MUNCYT%252C_Eulogia_Merle%2529.jpg/640px-Jabir_ibn_Aflah_%2528MUNCYT%252C_Eulogia_Merle%2529.jpg&w=640&q=50)
Jabir bin Aflah
Masanin ilmin taurari da lissafi ne / From Wikipedia, the free encyclopedia
Abū Muḥammad Jabir ibn Aflah ( Larabci: أبو محمد جابر بن أفلح , Latin ; 1100–1150) Balarabe ne[1][2]Masanin ilmin taurari ne kuma masanicin lissafi daga Seville, wanda ya yi aiki a karni na 12 al-Andalus. Aikinsa Iṣlāḥ al-Majisṭi (Gyara Almagest ) ya rinjayi masana ilimin taurari na Musulunci, Yahudawa, da Kirista. [3]
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | أبو محمد جابر بن أفلح |
Haihuwa | Sevilla, 1100 |
ƙasa |
Almoravid dynasty (en) ![]() |
Mutuwa | Sevilla, 1160 |
Sana'a | |
Sana'a |
masanin lissafi, Ilimin Taurari, astrologer (en) ![]() ![]() |
Kulle