From Wikipedia, the free encyclopedia
Ifeanyichukwu Stephanie Chiejine (An haife ta a ranar 17 ga watan Mayu 1983 - ya mutu 21 Augusta shekarar 2019) yar wasan kwallon kafa ce a Najeiya. Ta buga wasan karshe a kungiyar SSVSM-Kairat Almaty a kasar Kazakhstani . [1] Ta kuma taka leda a FC Indiana a Amurka q gasar wasa mai suna W-League, ta kuma buga kungiyar kwallan kafa ta KMF Kuopio da PK-35 Vantaa a Finland da Zvezda Perm a Rasha .[2][3]
Ifeanyi Chiejine | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Lagos, 17 Mayu 1983 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | 21 ga Augusta, 2019 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen Ibo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Ta kasance babbar yar wasa ta kasa da kasa, ta halarci gasar cin kofin duniya ta 1999, 2003 da 2007,sannan kuma ta buga wasannin Olympics na bazara na 2000 da 2008 . izuwa shekarar 2007 ta ci wa Najeriya kwallaye 15 a wasa 61.[4]
Ta mutu a ranar 21 ga watan Agustan shekaran 2019 bayan gajeriyar rashin lafiya.[5]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.