![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/5/50/Ibn_Battuta_Mall_on_2_June_2007_Pict_3.jpg/640px-Ibn_Battuta_Mall_on_2_June_2007_Pict_3.jpg&w=640&q=50)
Ibn Battuta
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ibn Battuta (Hrsh-Lrbc|محمد ابن بطوطة; cikakken sunansa, ʾAbū ʿAbd al-Lāh Muḥammad ibn ʿAbd al-Lāh l-Lawātī ṭ-Ṭanǧī ibn Baṭūṭah; Larabci:|أبو عبد الله محمد بن عبد الله اللواتي الطنجي بن بطوطة) yarayu (February 25, 1368 ko 1369) musulmai ba abinda ɗan ɗan Moroko malamin addini kuma matafi wanda ya gano yankin duniyar medieva.[1] Tsawon sama da shekaru 30, Ibn Battuta ya ziyarci maf,i yawan duniyar musulmi da kuma ƙasashe da dama na waɗanda ba musulmai ba, waɗanda suka haɗa da Tsakiyar Asia, Kudu maso gabashin Asiya, Kudancin Asiya da China. A gabda karshen rayuwarsa, ya sadaukar da labaran bayanai akan tafiye tafiyensa, da akaiwa lakabi, da A Gift to Those Who Contemplate the Wonders of Cities and the Marvels of Travelling.
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Tanja, 24 ga Faburairu, 1304 |
Harshen uwa | Larabci |
Mutuwa | Fas, 1368 |
Makwanci |
Tomb of Ibn Batutta (en) ![]() |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
first wife of Ibn Battuta (en) ![]() |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Farisawa Turkanci |
Sana'a | |
Sana'a |
mabudi, masanin yanayin ƙasa, marubuci, cartographer (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Muhimman ayyuka |
The Rihla (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/0/05/Ibn_Battuta%2C_Sayr_mulhimah_min_al-Sharq_wa-al-Gharb.png/640px-Ibn_Battuta%2C_Sayr_mulhimah_min_al-Sharq_wa-al-Gharb.png)