Hula
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hula Wata sutura ce da ake sawa a kai. A al'adar Malam Bahaushe sa hula na daga cikin cikar kamalar ɗa namiji da suranta girma. Garuruwan da suka shahara a ɗinkin hula su ne kamar haka, Borno da Katsina da Paki. Hula suna ne na "tilo" jam'i kuma "Huluna". Kuma hula tana da mutukar muhimmanci a wajen mutane, musamman ma a Kasar Hausa, kuma tana nuna cikar kamala "cikar ado a wurin Malam Bahaushe sai da hula".
Quick Facts Bayanai, Ƙaramin ɓangare na ...
hula | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | headgear (en) |
Fabrication method (en) | Dinkin hula |
Kulle