Dinkin hula
From Wikipedia, the free encyclopedia
From Wikipedia, the free encyclopedia
Dinkin hula dai sana'a ce da mutane keyin ta musamman maza to amman suma mata kan ɗanyi ta ba kamar maza ba, dinkin hula dai sana'a ce ta neman kudi da tayi suna musamman a arewacin. Ƙasar nigeria, to sai dai wasu ƙasashen mu sun ɗauki wannan al'adar.
| |
Iri | aiki |
---|---|
Asalin ɗinkim hula ya fara ne tun lokacin da ake saƙar tufafi kafin a samu cauyin yanayin cigaban kayan aikin zamani, zamu iya cewa ɗinkim hula ya samo asali ne tun lokacin saƙar gargajiya.
A yanzun dai alamu sun tabbatar Maiduguri jihar Borno itace tayi fice wajen ɗinkin hula
Galibin manyan mutane marasa da yara duk suna amfani da hula
Anayin hula ne da zare da kuma malti sai allura da kuma ƙoƙuwa sai tuntu da ake sanyawa hular.[1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.