Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya
From Wikipedia, the free encyclopedia
Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya (FFRIM) (Larabci: اتحاد الجمهورية الإسلامية الموريتانية لكرة القدم; French: Fédération de Football de la République Islamique de Mauritanie ) ita ce hukumar kula da kwallon kafa a Mauritania.[1] An kafa ta a cikin shekarar 1961, tana da alaƙa da FIFA a shekarar 1970 da CAF a 1976.[2] Tana shirya gasar ƙwallon ƙafa ta ƙasa da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa.[3]
Quick Facts Bayanai, Iri ...
![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri |
association football federation (en) ![]() |
Ƙasa | Muritaniya |
Aiki | |
Mamba na |
FIFA, Confederation of African Football (en) ![]() |
Mulki | |
Hedkwata |
Ksar (en) ![]() |
Mamallaki |
Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka, Union of Arab Football Associations (en) ![]() ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1961 |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Kulle