Ghazali Shafi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Tun Muhammad Ghazali bin Shafie (Jawi; 22 Maris 1922- 24 ga watan Janairu 2010) ɗan siyasan Malaysia ne kuma ɗan diflomasiyya.[1] Ya yi aiki a karkashin gwamnatocin Firayim Ministoci hudu, musamman a matsayin Ministan Cikin Gida da Harkokin Waje daga 1973 zuwa 1984.
Quick Facts Minister of Foreign Affairs (en), Member of the Dewan Rakyat (en) ...
Ghazali Shafi | |||||
---|---|---|---|---|---|
17 ga Yuli, 1981 - 16 ga Yuli, 1984
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Pahang (en) , 22 ga Maris, 1922 | ||||
ƙasa | Maleziya | ||||
Ƙabila | Minangkabau (en) | ||||
Mutuwa | Subang Jaya (en) , 24 ga Janairu, 2010 | ||||
Makwanci | Makam Pahlawan (en) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
London School of Economics and Political Science (en) University of Wales (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, entrepreneur (en) da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||
Kyaututtuka | |||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa | United Malays National Organisation (en) |
Kulle