Garin Festac
From Wikipedia, the free encyclopedia
Garin Festac yanki ne na gidaje na tarayya da ke kan titin Lagos-Badagry Expressway a jihar Legas, Najeriya. Sunanta ya samo asali ne daga gagaramin FESTAC, wanda kuma ke nufin bikin fasaha da al'adu na duniya na biyu da aka gudanar a can a shekarar 1977. [1] Hakanan yana da mahimmanci a san cewa festac yana ƙarƙashin ƙaramar hukumar Amuwo-Odofin a Legas.
Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Garin Festac | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kulle