Freda Bedi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Freda Marie Houlston (5 Febreilu 1911 - 26, Mayu 1977) ana kuma kiranta da "Sister Palmo ko Gelogma Karma Kechog Palmo, baturiya ce wadda aka garkame ta a India don ta goyi bayan 'yancin India kuma itace baturiya ta farko da ta fara imani da Tibetan Buddhism.[1]
Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Freda Bedi | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Freda Marie Houlston |
Haihuwa | Derby (en) , 5 ga Faburairu, 1911 |
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland |
Mutuwa | New Delhi, 26 ga Maris, 1977 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Baba Bedi XVI (en) |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta | St Hugh's College (en) |
Harsuna |
Faransanci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | social worker (en) , mai aikin fassara da nun (en) |
Imani | |
Addini | Buddha |
Kulle