Fika karamar hukuma ce dake a jihar Yobe, Nijeriya.[1] A karamar hukumar Fika akwai manyan garuruwa kamar su; Garin Fika, Dumbulwa, Daya, Ngalda, Gadaka, Godowoli da sauransu.

Quick Facts Wuri, Yawan mutane ...
Fika


Wuri
 11°25′00″N 11°13′00″E
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Yobe
Yawan mutane
Faɗi 136,895 (2006)
 Yawan mutane 62 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,208 km²
Altitude (en) Fassara 380 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Kulle
hoton tsaunin fika
hoton wani wuri a fika

Harsuna

Karamar hukumar Fika gida ne ga kabilu daban-daban wanda suka kunshi harsuna kamar haka;

|Ngamo]]

  • Karai-Karai

Sarauta

Thumb
Masarautar fika

A karamar hukumar Fika akwai manyan masarautu guda biyu; Masaurautar Fika da kuma Masarautar Gudi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.