From Wikipedia, the free encyclopedia
Chittagong ko Chattogram (da harshen Bengal: চট্টগ্রাম) birni ne, da ke a ƙasar Bangladesh. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, jimilar mutane miliyan biyu da dubu dari biyar. An gina birnin Chittagong kafin karni na huɗu kafin haihuwar Annabi Issa.
Chittagong | |||||
---|---|---|---|---|---|
চট্টগ্রাম (bn) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Bangladash | ||||
Division of Bangladesh (en) | Chattogram Division (en) | ||||
District of Bangladesh (en) | Chattogram District (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,581,643 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 16,443.59 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Bangla (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 157 km² | ||||
Altitude (en) | 6 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Batali Hill (en) (85 m) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
Chittagong armoury raid (en) (18 ga Afirilu, 1930)
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Rezaul Karim Chowdhury (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 4000 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+06:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 31 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | chittagong.gov.bd |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.