Chantal Botts
From Wikipedia, the free encyclopedia
Chantal Botts: (An haife ta ranar 30 ga watan Maris shikara ta 1976) ƴar wasan badminton ne na Afirka ta Kudu. Botts ita ce ta lashe lambar zinare a gasar women's doubles a gasar ta shekarun 2003 da 2007 ta All-African Games.[1] Ta wakilci Afirka ta Kudu a wasannin Olympics na shekarun 2004 da 2008 tare da Michelle Edwards.[2]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Kulle