Benni McCarthy
From Wikipedia, the free encyclopedia
Benedict Saul McCarthy (an haife shi a ranar 12 ga watan Nuwambar shekara ta 1977), kocin ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu kuma tsohon ɗan wasa wanda koci ne na farko a Manchester United . A baya ya yi aiki a matsayin babban kocin ƙungiyar AmaZulu ta Afirka ta Kudu .[1][2]
Quick Facts Bayanai, Jinsi ...
Benni McCarthy | |
---|---|
mutum | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Country for sport (en) | Afirka ta kudu |
Sunan asali | Benni McCarthy |
Sunan haihuwa | Benedict Saul McCarthy |
Suna | Benni (en) , Benedict da Saul |
Sunan dangi | McCarthy |
Shekarun haihuwa | 12 Nuwamba, 1977 |
Wurin haihuwa | Cape Town |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) |
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya | Ataka |
Coach of sports team (en) | Cape Town City F.C. (en) da AmaZulu F.C. (en) |
Wasa | ƙwallon ƙafa |
Gasar | Premier League |
Kulle
Tsohon ɗan wasan gaba, McCarthy shi ne ɗan wasan Afrika ta Kudu wanda ya fi kowa zura ƙwallo a raga da ƙwallaye 31.[3] Shi ne kuma ɗan Afirka ta Kudu ɗaya tilo da ya lashe gasar zakarun Turai ta UEFA, inda ya yi haka da Porto a 2003–04 .