![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/28/GTCO_logo.svg/langha-640px-GTCO_logo.svg.png&w=640&q=50)
Bankin Guaranty Trust
From Wikipedia, the free encyclopedia
Guaranty Trust Bank PLC Wanda aka fi sani da GTBank ko kuma kawai GTB cibiyar hada hadar kudi ce ta manyan kasashe ciki har da Najeriya, wacce ke samar da banki ta yanar gizo/intanet, banki na hada-hada, bankin kamfanoni, bankin saka jari da kuma kula da kadara, tare da babban ofishinta a Victoria Island, Lagos .
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/3/33/Gt_Uganda_Logo.png/220px-Gt_Uganda_Logo.png)
Quick Facts Bayanai, Suna a hukumance ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Guaranty Trust Bank |
Iri |
kamfani, banki da public company (en) ![]() |
Masana'anta |
universal bank (en) ![]() |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Ƙaramar kamfani na | |
Harshen amfani | Turanci |
Kayayyaki |
retail banking (en) ![]() |
Mulki | |
Hedkwata | Lagos |
Mamallaki | Guaranty Trust Bank |
Stock exchange (en) ![]() |
London Stock Exchange (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 17 ga Janairu, 1990 |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/e/e9/Guaranty_Trust_Bank_Plc_03.jpg/640px-Guaranty_Trust_Bank_Plc_03.jpg)
An kafa bankin ne a shekarar 1988 da sama da matasa ‘yan Nijeriya 35 a cikin shekaru talatin, wadanda a kasarin su sine su Tayo Aderinokun da Fola Adeola ke jagoran ta, amma kuma sun hada da Femi Pedro, Gbolade Osibodu, Femi Akingbe, Akin Opeodu da sauran su. Komai kake da bukata ko a babba ko a karama ka danna *737# a saukake to shiga manhajar su.