Aziz Ben Askar (an haife shi a ranar 30 ga watan Maris shekara ta 1976) manajan ƙwallon ƙafa ne kuma tsohon ɗan wasa.

Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Aziz Ben Askar
Rayuwa
Cikakken suna Aziz Jocelyn Ben Askar
Haihuwa Château-Gontier (en) Fassara, 30 ga Maris, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Faransa
Moroko
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa, association football manager (en) Fassara da sports agent (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Stade Lavallois (en) Fassara1994-20031404
  Queens Park Rangers F.C. (en) Fassara2001-2002180
  Kungiyar kwallon kafa ta kasar Morocco2001-2007
  Stade Malherbe Caen (en) Fassara2003-2006765
Al-Shamal Sports Club (en) Fassara2006-200790
Umm Salal SC (en) Fassara2007-2010441
Al-Wakrah Sports Club (en) Fassara2010-201060
Al-Wakrah Sports Club (en) Fassara2010-2010
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Nauyi 83 kg
Tsayi 187 cm
Kulle

Dan wasan baya, Ben Askar ya buga wa Laval da Stade Malherbe Caen a Faransa, Queens Park Rangers FC a Ingila, da kuma Al-Shamal Sports Club, Umm Salal Sport Club, da Al-Wakrah Sport Club a Qatar. An haife shi a Faransa, a matakin kasa da kasa ya wakilci tawagar kasar Morocco .

Aikin koyarwa

Bayan ya yi ritaya, Ben Askar ya fara aiki a matsayin wakilin ƙwallon ƙafa. [1] [2] Duk da haka, ya tsaya a matsayin wakili saboda ya rasa kasancewa a filin wasa kuma a maimakon haka ya fara aiki don samun lasisin horarwa.

Ben Askar ya fara aikin horarwa ne tare da kungiyar U17 ta Stade Mayennais. A tsakiyar 2015, Ben Askar ya kuma fara aiki da UNFP FC (Union Nationale des Footballeurs) [3] [4] tare da nada shi manajan AS Bourny Laval, wanda kuma wani bangare ne na tsarin samun lasisin sa. [5] A cikin watan Mayu 2016 ya sanar da cewa ba zai ci gaba a Bourny ba saboda yana so ya gwada sabon abu tare da ƙarin adrenaline. [6] Ben Askar kuma ya bar UNFP a cikin 2017.

A cikin bazara na 2018, Ben Askar yana da tayi da yawa amma ya fi son zama a Faransa. Daga nan aka nada shi manajan kungiyar AC Ajaccio ta U19. [3] A watan Nuwamba 2019, an nada shi manajan tsohon kulob dinsa, Umm Salal SC, a Qatar. [7]

Manazarta

Wikiwand in your browser!

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.

Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.