Anuoluwapo Juwon Opeyori
Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya / From Wikipedia, the free encyclopedia
Anuoluwapo Juwon Opeyori (an haife shi ranar 1 ga watan Yuni 1997) ɗan wasan Badminton ne na Najeriya.[1][2][3] Ya fara buga wasan badminton tare da dan uwansa a shekara ta 2005, daga baya kuma aka zabe shi ya shiga babbar kungiyar wasa ta Najeriya a shekarar 2017.[4] Opeyori ya lashe Gasar Cin Kofin Afirka da Wasannin Afirka a gasar da ba a taba yi ba a shekarar 2019.[5][6] Ya yi takara a Gasar Olympics ta bazara ta 2020.[7]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Anuoluwapo Juwon Opeyori | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Lagos, 1 ga Yuni, 1997 (27 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Mazauni | Lagos |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wasan badminton |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 65 kg |
Tsayi | 180 cm |
Kyaututtuka |
gani
|
Kulle