Anna Sten
From Wikipedia, the free encyclopedia
Anna Sten ( 'yar Ukraine ce; Anna Petrovna Fesak,tayi rayu tsakanin Disamba 3, 1908 – Nuwamba 12, 1993) yar wasan kwaikwayo ce ta Amurka wacce aka haifa a Ukrainian. Ta kuma fara aikinta a fagen wasan kwaikwayo da fina-finai a Tarayyar Soviet kafin ta tafi Jamus, inda ta fito a fina-finai da dama. Mai shirya fina-finai Samuel Goldwyn ya lura da ayyukanta, wanda ya kawo ta Amurka da nufin ƙirƙirar sabon yanayin fim ga kishiyar adawarsa Greta Garbo. Bayan wasu fina-finan da ba su yi nasara ba, Goldwyn ya sake ta daga kwangilar ta. Ta ci gaba da yin aiki lokaci-lokaci har zuwa fitowarta a fim dinta na ƙarshe a 1962.[1]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Anna Sten | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kiev, 3 Disamba 1908 |
ƙasa |
Russian Empire (en) Tarayyar Amurka Kungiyar Sobiyet |
Harshen uwa | Turanci |
Mutuwa | New York, 12 Nuwamba, 1993 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama |
Fedor Ozep (en) (1927 - 1931) Eugene Frenke (en) (1932 - 10 ga Maris, 1984) |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, marubin wasannin kwaykwayo da ɗan wasan kwaikwayo |
IMDb | nm0826479 |
Kulle