From Wikipedia, the free encyclopedia
André Ivan Biyogo Poko (an haife shi a ranar 7 ga watan Maris a shekara ta 1993) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda kwanan nan ya taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a ƙungiyar Altay ta Turkiyya da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gabon.[1][2] Ya kasance cikin tawagar kasar Gabon a gasar AFCON ta shekarar 2021 a Kamaru.[3]
André Biyogo Poko | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bitam (en) , 7 ga Maris, 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gabon | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 17 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 72 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 173 cm |
A ranar 31 ga watan Agusta shekara ta 2011, Biyogo Poko ya koma Bordeaux na Ligue 1 na Faransa kan kwantiragin shekaru uku.[4]
Ya wakilci kasarsa a gasar cin kofin kasashen Afrika a shekarar 2012, inda Gabon, a matsayin mai karbar bakuncin gasar, ta kai wasan daf da na kusa da karshe.[5] [6]
A'a. | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 14 Nuwamba 2012 | Stade Omar Bongo, Libreville, Gabon | </img> Portugal | 2-2 | 2-2 | Sada zumunci |
2. | 16 Oktoba 2018 | Juba Stadium, Juba, Sudan ta Kudu | </img> Sudan ta Kudu | 1-0 | 1-0 | 2019 cancantar shiga gasar cin kofin Afrika |
Bordeaux
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.