From Wikipedia, the free encyclopedia
Juba (lafazi : /juba/) Birni ne, da ke a ƙasar Sudan ta Kudu, a kan kogin Nil. Shi ne babban birnin ƙasar Sudan ta Kudu. Juba yana da yawan jama'a 525,953, bisa ga jimillar shekarar 2017. An gina birnin Juba a farkon karni na ashirin.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Juba | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Sudan ta Kudu | |||
State of South Sudan (en) | Central Equatoria (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 459,342 (2023) | |||
• Yawan mutane | 8,833.5 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 52 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Nil | |||
Altitude (en) | 550 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1922 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
|
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.