Alakszandira
From Wikipedia, the free encyclopedia
Alakszandira ko Alexender, Ya kasance shahararran Sarki na daular Girka (ƙasa) wato Greece da turanci, yayi yake-yake kuma ya leka yankin duniya masu mutukar yawa, yana da wani doki mai suna Bucephalus dokin yayi matukar shahara ta yanda saida jinsa da ganinsa ya rastsa kowacce nahiyar duniya gaba daya. [1] [2] an ruwaito cewa Bucephalus ya rasa ransa bayan wani yaki da akayi mai suna Yakin Hydaspes a 326 BC, a wani yanki wanda a yau yankin yana cikin garinPunjab, Pakistan wato Pakistan, kuma an birne shi a Jalalpur Sharif a wajan garin Jhelum a cikin Punjab, Pakistan wato Pakistan.
Quick Facts List of ancient Macedonians (en), Pharaoh ...
Alakszandira | |||||
---|---|---|---|---|---|
336 "BCE" - 323 "BCE" ← Philip II of Macedon (en) - Alexandros IV of Macedon (en) , Philip III of Macedon (en) →
330 "BCE" - 323 "BCE" ← Darius III (en) - Alexandros IV of Macedon (en) , Philip III of Macedon (en) → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Pella (en) , 20 ga Yuli, 356 "BCE" | ||||
ƙasa | Daular Macedoniya | ||||
Mutuwa | Babylon (en) , 10 ga Yuni, 323 "BCE" | ||||
Makwanci | Alexandria | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Zazzabin Rawaya) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Philip II of Macedon | ||||
Mahaifiya | Olympias | ||||
Abokiyar zama |
Parysatis II (en) (324 "BCE" - 323 "BCE") Stateira (en) (324 "BCE" - 323 "BCE") Roxana (en) (328 "BCE" - 323 "BCE") | ||||
Ma'aurata |
Barsine (en) Bagoas (en) Hephaestion (en) Campaspe (en) | ||||
Yara | |||||
Ahali | Europa of Macedon (en) , Philip III of Macedon (en) , Caranus (en) , Cleopatra of Macedon (en) , Cynane (en) da Thessalonike of Macedon (en) | ||||
Ƴan uwa |
view
| ||||
Yare | Argead dynasty (en) | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Ancient Greek (en) | ||||
Malamai |
Aristotle Anaximenes of Lampsacus (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, Shugaban soji da sarki | ||||
Wanda ya ja hankalinsa | Aristotle | ||||
Aikin soja | |||||
Digiri | commander-in-chief (en) | ||||
Ya faɗaci | Wars of Alexander the Great (en) | ||||
Imani | |||||
Addini |
Ancient Greek religion (en) Greek mythology (en) |
Kulle
Sunan dokin ya samo asali ne daga kan gatari a yaran su[3][4]