Al-Raed
Kungiyar kwallon kafa ta Saudiyya da ke Buraidah / From Wikipedia, the free encyclopedia
Al Raed Saudi Football Club ( Larabci: نادي الرائد Nādī ar-Rāʾid, "Pioneer Club") ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Saudiyya da ke Buraidah, kuma irinta ta farko a yankin Qassim na ƙasar Saudiyya.[1] Daya daga cikin fitattun wadanda suka kafa kungiyar kwallon shi ne Abdulaziz Al-Aboudi. An kafa kungiyar a cikin shekara ta 1954, Al Raed sun taka leda a lik na, Saudi Pro League, babban rukuni na ƙwallon ƙafa na kasar Saudiyya, tun 2008.
Quick Facts Bayanai, Iri ...
Al-Raed | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Saudi Arebiya |
Mulki | |
Hedkwata | Buraidah (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1954 |
alraedclub.sa |
Kulle