![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/2/2e/Ahmed_Mazhar.jpg/640px-Ahmed_Mazhar.jpg&w=640&q=50)
Ahmed Mazhar
From Wikipedia, the free encyclopedia
Ahmed Hafez Mazhar (Arabic; 8 ga Oktoba 1917 - 8 ga Mayu 2002) ya kasance ɗan wasan kwaikwayo na Masar. kammala karatu daga makarantar soja a 1938 [1] kuma abokan aikinsa sun hada da Gamal Abdel Nasser da Anwar Sadat.[2][3]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 8 Oktoba 1917 |
ƙasa | Misra |
Mutuwa | Kairo, 8 Mayu 2002 |
Makwanci |
Q118106464 ![]() |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon huhu) |
Ƴan uwa | |
Ahali |
Fatma Mazha (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Egyptian Military College (en) ![]() |
Harsuna |
Egyptian Arabic (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi da marubin wasannin kwaykwayo |
Aikin soja | |
Fannin soja |
Egyptian Armed Forces (en) ![]() |
Digiri |
colonel (en) ![]() |
Ya faɗaci | Yakin Falasdinu na 1948 |
IMDb | nm0563268 |
Kulle