Adnan Abu Walid al-Sahrawi
From Wikipedia, the free encyclopedia
Lehbib Ould Ali Ould Said Ould Yumani, wanda aka fi sani da Adnan Abu Walid al-Sahrawi (16 ga Fabrairu 1973 - 17 ga Agustan shekarar 2021), ɗan gwagwarmayar Islama ne na Sahrawi kuma shugaban Daular Islama a cikin Babban Sahara.
Quick Facts leader (en), Rayuwa ...
Adnan Abu Walid al-Sahrawi | |||
---|---|---|---|
| |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | الحبيب ولد علي ولد سعيد ولد يُماني | ||
Haihuwa | Laayoune, 16 ga Faburairu, 1973 | ||
ƙasa | Sahrawi Arab Democratic Republic (en) | ||
Harshen uwa | Larabci | ||
Mutuwa | Hamada a yankin Sahel, ga Augusta, 2021 | ||
Yanayin mutuwa | death in battle (en) (drone attack (en) ) | ||
Killed by | French Armed Forces (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | mujahid (en) | ||
Aikin soja | |||
Ya faɗaci |
Western Sahara War (en) Mali War (en) | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
Kulle