![cover image](https://wikiwandv2-19431.kxcdn.com/_next/image?url=https://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/7e/Surah_Al-Masad.png/640px-Surah_Al-Masad.png&w=640&q=50)
Abū Lahab
From Wikipedia, the free encyclopedia
Abd al-Uzza bn Abdil-Muṭṭalib ( Larabci: عبد العزى بن عبد المطلب , Amharic: አብዱል ኡዛ ቢን አብዱል ሙጦሊብ ), wanda aka fi sani da Abū Lahab ( Larabci: أبي لهب , Amharic: አባት ነበልባል ) ( c. 549 – 624) shi ne kawun Muhammadu rabin mahaifinsa. Ya kasance daya daga cikin shugabannin Kuraishawa na Makka wadanda suka sabawa Annabi Muhammad da mabiyansa kuma an yi Allah wadai da shi a cikin surar Lahab ( Suratul Massad ) ta Alkur'ani saboda adawa da Musulunci .
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Makkah, 549 |
Mutuwa | Makkah, 624 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Abdul-Muttalib |
Mahaifiya | Lubna bint Hajar |
Abokiyar zama |
Umm Jamil (en) ![]() |
Yara |
view
|
Ahali |
Safiyyah bint ‘Abd al-Muttalib (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a |
Ɗan kasuwa, ɗan siyasa da dissident (en) ![]() |
Kulle
![Thumb image](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/7e/Surah_Al-Masad.png/640px-Surah_Al-Masad.png)