Abdussalam Ben Miloud Salem
From Wikipedia, the free encyclopedia
Abdelsalem Ben Miloud Salem ( Larabci: عبد السلام بن ميلود سالم ; an haife shi a ranar ɗaya 1 ga watan Janairu shekara ta dubu ɗaya da ɗari tara da ashirin da ɗaya 1921 – ba a sani ba) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Morocco[1] wanda ya taka leda a matsayin mai tsaron gida . [2][3] Ya shafe yawancin aikinsa a Marseille . [4]
Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
![]() | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
El Jadida (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Moroko | ||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Abzinanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | unknown value | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Abzinanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Kulle