Taya

From Wiktionary, the free dictionary

Remove ads

Hausa

Suna

Taya About this soundTaya  Wani zagayayyen abune dake jikin gare-garen ababen hawa wanda yake sa ababen hawa sauri sosai wanda in babu shi ba damar tafiya.[1]

Misali

  • Tayar motana tayi faci

Manazarta

Taya wannan Kalmar ana amfani da ita wajen yin tambaya cikin alamun rashin fahimatar wani abu

Misali

Loading content...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.

Remove ads