Mai nemo labarai da bayanai From Wikipedia, the free encyclopedia
Dan jarida shi ne mai samo labarai na yau da kullum, yana yadawa a gidajen talabijin, rediyo da kuma jaridu. Ana samun dan jarida mai zaman kansa ko kuma wanda zai rinka yima wata kafar yaɗa labarai, Rediyo ko Talabijin aiki. Akwai ire-iren 'Yan jaridu kamar M
ɗan jarida | |
---|---|
sana'a, sana'a, occupation group according to ISCO-08 (en) da position (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | media professional (en) , author (en) , media profession (en) da authors, journalists and linguists (en) |
Field of this occupation (en) | journalism |
ISCO-08 occupation class (en) | 2642 |
ISCO-88 occupation class (en) | 2451 |
Mai rahoto (wanda yake bincike kuma ya rubuta sannan ya kuma kawo ra). Dan jaridu suna rubuta labarai da kuma sharhi ga kafafen yada labaru. Suna yin bincike ne da hira da mutane da tambayoyi wajen rubuta labaru da rahotanninsu. Dolene masu rubuta labarai da sharhi su zama masu fadin gaskiya. Fadin gaskiya yana da matukar muhimmancin gaske ga aikin jarida. Idan dan jarida ya zama baya fadin gaskiya a labaransa ko kuma rahotanninsa to yakan fuskanci hukunci na dakatarwa ko ma kora baki ɗaya.
Sau da yawa kuma dan Jarida kan samu kawunansu a makura, musamman ma wajen da ake samun rikicin ta'addanci ko fagen yaki. Hakanan daga cikin hatsari na aikin jarida akwai rashin samun yancin yin aikin samo rahoto a wasu kasashe. Kuma Wani Kwamiti mai kare dan Jarida ya yi rahoton cewa daga 1 ga Disamba na shekarar 2010, akwai dan jaridu 145 da ke a daure a fadin duniya. Kasashe goma wadanda aka fi samun dan jarida a gidan kurkuku sune Turkiyya (95),[1] Sin (34), Iran (34), Eritrea (17), Burma (13), Uzbekistan (6), Vietnam (5), Cuba (4), Ethiopia (4), da Sudan (3.[2][3][4]
Akwai rabe-rabe masu yawa a aikin jarida.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.