Youssef Francis
From Wikipedia, the free encyclopedia
Remove ads
Youssef Francis ( Larabci : يوسف فرنسيس ) (Yuni 6, 1934 - Afrilu 14, 2001) darekta ne, marubuci, kuma mai fasahar filastik,[1] an haife shi a birnin Alkahira.[2]
Remove ads
Rayuwarsa
Ya sami digiri na farko na Fine Arts a Sashen Hoto a 1957, sannan ya yi karatun digiri na biyu na shekaru biyu a bikin Luxor, difloma na Babban Cibiyar Cinema, sannan ya yi karatun digiri na biyu a Sashen Gudanarwa a 1970, kuma ya samu. littattafai masu yawa a mabanbanta fagage.
A farkon aikinsa, ya yi aiki a matsayin mai zane ga mujallar " Rose Al-Youssef " a shekara ta dubu daya da ɗaribtara da hamsin da takwas 1958 na tsawon shekara guda, sannan ya tafi rubuta rubutun fim a shekarar dubu da dari tara da sittin da biyar 1965 kuma ya shiga jaridar A l-Ahram a shekarar dubu daya da ɗari tara da sittin da hudu 1964, kuma ya yi aiki har zuwa lokacin da ya kai matsayin mai ba da shawara ga babban editan. Ya misalta littafin littafin <i id="mwHw">Miramar</i> na Naguib Mahfuz a jere a cikin 1966. Haka kuma an naɗa shi darakta a cibiyar al'adun Masar a shekarar ta dubu daya da ɗari takwas bakwai 1987 a birnin Paris.
Fina-finansa na farko, The Impossible a shekarar dubu daya da ɗari shidda da biyar 1965 tare da halartar Mustafa Mahmoud, da kuma cikin fina-finansa, Babana akan itace a shekarar dubu daya da ɗari tara da sittin da tara1969, tare da halartar Ihssan Abdel Quddous da Saad Eddin Wahba, da kuma fim din The Thin Thread a shekar dubu daya da dari tara da saba’in da daya 1971. Daga cikin muhimman ayyukan da ya yi a Talabijin har da na shekarar dubu daya da tamanin 1980 miniseries "Illusion and Truth" wanda tauraron fim Salah Zulfikar ya fito da kuma fina-finan "Tutankhamun" da "My Love Who Are You".
Ya auri ƴar jarida Mona Siraj, mataimakiyar babban editan mujallar Akhbar al-Nas, kuma ya haifi 'ya'ya maza biyu.
Remove ads
Mutuwarsa
Ya rasu ne ranar 14 ga wwatan Afrilu, 2001, yana da shekaru 67, sakamakon bugun zuciya da ya same shi a birnin Hurghada da ke gabar teku, inda ya ke hutu da shakatawa.
Kyauta
- The first oil painting prize from the Cairo Salon in 1960.[2]
- Science Film Award.
- Alexandria Festival Prize.
Ayyukansa
Marubuci
- Baby Who Are You (2000)
- The Women's Market (1994)
- My Friend How Much you Worth (1987)
- East Bird (1986)
- The Addict (1983)
- The Third of them the Devil (1978)
- The Thin Thread (1971)
- My Father up in the Tree (1969)
- The People inside (1969)
- Three Thieves (One story) (1966)
- The Impossible (1965)
- No, dear daughter (1979)
A matsayin Darakta
- Baby Who Are You (2000)
- Searching for Tutankhamun (1995)
- The Women's Market (1994)
- My Friend How Much you Worth (1987)
- East Bird (1986)
- The Addict (1983)
Remove ads
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Remove ads