Wayne Rooney

From Wikipedia, the free encyclopedia

Wayne Rooney

Wayne Rooney (An haifa Wayne Rooney a ranar 24 ga watan oktoba shekara ta alif ɗari tara da tamanin da biyar 1985A.c) a birnin Liverpool) shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Ingila daga shekara ta 2003.Wanda a yanzu yake horar da yan wasa na derby county

Quick Facts Rayuwa, Cikakken suna ...
Wayne Rooney
Thumb
Rayuwa
Cikakken suna Wayne Mark Rooney
Haihuwa Liverpool, 24 Oktoba 1985 (39 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Coleen Rooney (en)  (2008 -
Yara
Ahali John Rooney (mul)
Karatu
Makaranta De La Salle Academy (en)
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en)
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  England national under-17 association football team (en) 2001-2002127
Everton F.C. (en) 2002-20046715
  England national under-19 association football team (en) 2002-200310
  England men's national association football team (en) 2003-201812053
  Manchester United F.C.2004-2017393183
Everton F.C. (en) ga Yuli, 2017-ga Yuni, 20183110
  D.C. United (en) ga Yuli, 2018-Disamba 20194823
Derby County F.C. (en) Nuwamba, 2019-ga Janairu, 2021306
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
central midfielder (en)
Nauyi 83 kg
Tsayi 176 cm
Kyaututtuka
IMDb nm1640775
officialwaynerooney.com
Kulle
Thumb
Rooney a shekarar 2016 a kungiyar Manchester United
Thumb
Rooney a kayar England
Thumb
Rooney a gasar euro 2012
Thumb
Rooney tareda Robinson
Thumb
Rooney a shekarar 2010
Thumb
Rooney yana bugawa tareda team din Barcelona
Thumb
Rooney a shekarar 2009
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.