Dan siyasar Najeriya From Wikipedia, the free encyclopedia
Usman Bayero Nafada (An haife shi ne a watan Janairu, shekara ta alif 1961)[1] anhaifeshi a ƙaramar hukumar Nafada dake garin Gombe.tsohon mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai ne a Najeriya[2] kuma ɗan jam'iyyar PDP mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Dukku[3]/Nafada[4] na jihar Gombe. Shi ne ɗan takarar gwamna a zaɓen gwamna na shekarar 2019 a jihar Gombe.[5]
Usman Bayero Nafada | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Yuni, 2015 - ga Yuni, 2019 District: Gombe North
2 Nuwamba, 2007 - 2 ga Yuni, 2011
ga Yuni, 2003 -
1999 - | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Nafada, ga Janairu, 1961 (63 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Mutuwa | Nafada, | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Jami'ar Ahmadu Bello | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Imani | |||||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Nigeria Peoples Party |
An haifi Usman Bayero Nafada a watan Janairun shekarar 1961 a cikin jihar Gombe.[6]
Yana da takardar shedar malanta daga Jami’ar Ahmadu Bello[7] (ABU), dake Zariya, Jihar Kaduna. Yana kuma da digiri a lissafi daga Jami’ar Maiduguri[8], dake a Maiduguri, Jihar Borno. [9] Nafada memba ne a majalisar wakilai ta Gombe ga jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) daga shekarar 1999 har zuwa shekarar 2003, kuma ya riƙe muƙamin kakakin majalisar a lokacin.[10]
An zabi Nafada ne a majalisar wakilai ta kasa a shekara ta 2003 a matsayin dan takarar ANPP daga Dukku / Nafada, amma ya sauya sheka ya zama memba na PDP lokacin da jiharsa ta fara jefa kuri'ar hakan. Bayan murabus din Babangida Nguroje a tsakanin cin hancin da rashawa na shugabar majalisar Patricia Etteh. A watan Yuli na shekarar 2018, kasa da shekara daya da zabe, Sanata Nafada, tare da wasu mambobi 14 da suka fice daga jam'iyyar APC zuwa PDP.[11]
Nafada yayi takarar gwamnan Gombe a shekarar 2019[12]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.