From Wikipedia, the free encyclopedia
Surorin Makka surori ne da Musulmai suka yi imani cewa an saukar wa Annabi Muhammad (SAW) lokacin da yake Makka.[1] Galibi sun fi surorin Medinan gajarta kuma galibi ana sanya su a bayansu a cikin Kur'ani mai girma.[2]
Surorin Makka | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Surah |
Bangare na | Al Kur'ani |
Sunan asali | سُورَةٌ مَكِّيَّةٌ |
Suna saboda | Makkah |
Hannun riga da | Saurin Medina |
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.