From Wikipedia, the free encyclopedia
Shehu kalma ce da aka samo ta daga larabci (شيخ)[1] Larabci: شَيْخْ Samfuri:Transliteration Samfuri:IPA-ar, commonly kuma ana amfani da ita ne ga mutumin da yake da ilimi na addinin muslinci mai yawa.
Ma'anar ta da larabci
| |
Iri |
taken girmamawa de Islamic cleric (en) prefix (en) |
---|---|
Addini | Musulunci |
{{hujja}
Anyiwa mutane da yawa lakabi da kalmar shehu a kasar Hausa suna da yawa, wanda suke manyan masana da manyan malamai da manyan mutane a kasar Hausa da wasu sassa na duniya.[3]
Daga cikin na kasar Hausa suna da shehu Usman dan Fodio wanda aka fi sani da mujaddadi, Kuma ana yiwa mafiyan yaron da aka sa masa sunan shehu usman wato Usman da shehu domin girmamawa a gare shi da nuna kimar sunansa da alfarmar da yake da ita wajen musulmai musanman ma mutanen arewacin Najeriya da kuma mutanen Nijer.
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.