From Wikipedia, the free encyclopedia
Shara, dai abu ce da akeyi domin tsaɓtace duk wani guri da ake zama ko ake mu'amula, inda kuma daga ƙarshe wannan sharar takan zama bola, kuma daga illatar ta cuta har ta iya komawa abun amfani idan aka sarrafa ta ko aka kai ta gona domin amfani da ita a matsayin taki.
shara | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | material (en) da economic bad (en) |
Amfani | recycling (en) |
Yana haddasa | Gurbacewar Iska da marine debris (en) |
Karatun ta | garbology (en) |
Hashtag (en) | garbage |
Amfani wajen | sorter labourer (en) da recycling worker (en) |
Handled, mitigated, or managed by (en) | Gudanar da sharar gida |
Nada jerin | list of waste types (en) |
Ya nuna kafin zuwan cigaban zamani manoma na amfani da shara ko bola domin kaiwa gona a matsayin taki, kuma har yanzun takin shara ko bola nada matuƙar amfani wajen gyara da haɓaka amfanin gona. Har yanzun a duk inda ake son noma ya haɓaka to ana amfani da shara ko bola domin bunƙasa noman, wanda ake kiran shi da sunan takin gargajiya.[1]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.