Semra Kebede

yar'fim din Ethiopia From Wikipedia, the free encyclopedia

Semra Kebede

Semra Kebede (haihuwa Yuni 18, 1987) ta kasance makarbiyar Ethiopian beauty pageant, model, da shirin fim, wacce ta zama Miss Ethiopia USA 2006 da kuma Deputy Miss Africa USA 2006.

Quick Facts Rayuwa, Haihuwa ...
Semra Kebede
Thumb
Rayuwa
Haihuwa Addis Ababa, 18 ga Yuni, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Habasha
Karatu
Makaranta Emory University (en)
Sana'a
Sana'a model (en) da jarumi
Imani
Addini Ethiopian Orthodox Tewahedo Church (en)
Kulle

Farkon rayuwa

Semra Kebede an haife ta ne ranar 18 ga watan Yuni, 1987[1] a Addis Ababa, Habasha. Iyayen ta sun koma United States sanda take shekara 10. Ta girma a Houston, Texas kuma ta yi makarantar Alief Independent School District. Iyayen ta mabiya Ethiopian Orthodox Church itama ta girma a Ethiopian Orthodox religion. Semra ta karanci Economics a Jami'ar Emory dake Atlanta, Georgia sannan ta fita da bachelor's degree a 2009.[2]

Kyautuka

Semra ta samu nasarar zama Miss Ethiopia USA 2006 a official Miss Ethiopia USA pageant. Haka yasa ta wakilci kasarta Ethiopia a Miss Africa USA pageant kuma ta samu zama Deputy Miss Africa USA 2006.

Modeling

Semra tana shiga cikin shirye-shiryen da dama na fashion designers Kamar na mawakin Ethiopia designer Chachi Tadesse da Ras Judah designer Rozy Negusie. Ta kuma rika bayyana a bangon tallace-tallace na beuty products a Ethiopia.

Manazarta

Hadin waje

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.