From Wikipedia, the free encyclopedia
Ziyarar sirri ( Larabci na Masar : زيارة سرية fassarar: Zeyara Serreya ) fim ne na shekarar 1981 na Masar yan wasan shirin sun haɗa da Salah Zulfikar, Athar El-Hakim, da Mahmoud El Meliguy. Atef El-Ghamry ne ya rubuta shi, kuma Nagy Anglo ne ya bada umarni.[1][2][3]
Secret Visit (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1981 |
Asalin suna | Secret Visit |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Q113987169 |
'yan wasa | |
Tarihi | |
Kyautukar da aka karba
| |
External links | |
Specialized websites
|
Wanda ake tuhuma, alkali Isma'il ya yanke masa hukuncin kisa, da dukkan hujjojin da ake tuhumarsa da shi, amma wanda ake tuhumar ya musanta aikata laifin, wanda hakan ya sa 'yarsa ta ziyarci alkali a gidansa, kuma tana da yaƙinin cewa mahaifinta ba shi da laifi. Alkalin ya je wurin waɗanda ake tuhuma a wata ziyarar sirri.[4]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.