Sardiniya

From Wikipedia, the free encyclopedia

Sardiniya

Sardiniya ko Sardinia (lafazi: /sardiniya/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammancin Bangaren ƙasar Italiya. Tana da adadin fili marubba’in kilomita 24,090 da yawan mutane dasukai 1,662,045 (bisa ga jimillar kidayan 2014). Cagliari itace Babban birnin Sardiniya.

Thumb
Bangunan Cathedral da Fadar Sarki a Cagliari, Sardinia
Thumb
Torralba, chiesa di Nostra Signora di Cabu Abbas
Quick Facts Take, Wuri ...
Sardiniya
Sardigna (sc)
Sardegna (it)
Thumb Thumb
Flag of Sardinia (en)
Thumb

Take Su patriottu sardu a sos feudatarios (en) (2018)

Wuri
Thumb Thumb
 40°N 9°E
ƘasaItaliya

Babban birni Cagliari
Yawan mutane
Faɗi 1,628,384 (2020)
 Yawan mutane 67.99 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Italiyanci
Sardinian (en)
Labarin ƙasa
Bangare na Blue Zone (en)
Yawan fili 23,949 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum
Altitude (en) 384 m
Sun raba iyaka da
no value
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Government of Sardinia (en)
Gangar majalisa Regional Council of Sardinia (en)
 President of Sardinia (en) Christian Solinas (mul) (20 ga Maris, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 IT-88
NUTS code ITG2
ISTAT ID 20
Wasu abun

Yanar gizo regione.sardegna.it
Kulle
Thumb
Tutar Sardiniya.
Thumb
Taswirar Sardiniya.
Thumb
Sardinia Arbatax Rocce rosse
Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.