Cagliari

gundumar Italiya, babban birnin birni mai suna iri ɗaya kuma na yankin Sardinia mai cin gashin kansa. From Wikipedia, the free encyclopedia

Cagliari

Cagliari (lafazi: /kallari/) birni ne, da ke a yankin Sardiniya, a ƙasar Italiya. Shi ne babban birnin yankin Sardiniya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2015, yana da jimillar yawan mutane 431 372 (dubu dari huɗu da talatin da ɗaya da dari uku da saba'in da biyu). An gina birnin Cagliari a karni na takwas kafin haihuwar annabi Issa.

Quick Facts Inkiya, Wuri ...
Cagliari
Castéddu (sc)
Thumb Thumb
Thumb

Inkiya Città del sole
Wuri
Thumb Thumb
 39°13′N 9°07′E
ƘasaItaliya
Autonomous region with special statute (en) Sardiniya
Metropolitan city of Italy (en) Metropolitan City of Cagliari (en)
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 148,117 (2023)
 Yawan mutane 1,721.29 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 86.05 km²
Altitude (en) 4 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Patron saint (en) Saturninus of Cagliari (en)
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa municipal council of Cagliari (en)
Gangar majalisa city ​​council of Cagliari (en)
 Mayor of Cagliari (en) Paolo Truzzu (mul) (18 ga Yuli, 2019)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 09121–09131 da 09134
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 070
ISTAT ID 092009
Italian cadastre code (municipality) (en) B354
Wasu abun

Yanar gizo comune.cagliari.it
Kulle
Thumb
Cagliari.


Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.