Salman bin Abdulaziz Al Saud
From Wikipedia, the free encyclopedia
Salman bin Abdulaziz Al Saud [1] an haife shi a ranar 31 ga watan Disamba shekara ta alif dubu daya da dari tara da talatin da biyar (1935)) shi ne Sarkin Saudiyya, Mai kula da Masallatai Masu Tsarki Guda Biyu tun daga shekarar 2015. Ya kasance Ministan Tsaro tun daga shekarar 2011, kuma ya kasance Gwamnan Lardin Riyadh daga alif dubu daya da dari tara da sittin da uku(1963) zuwa shekarar 2011.[2]



Salman bin Abdulaziz Al Saud | |||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||||||||||||
23 ga Janairu, 2015 - ← Abdullah na Saudi Arabia
23 ga Janairu, 2015 - 27 Satumba 2022 ← Abdullah na Saudi Arabia - Mohammad bin Salman →
18 ga Yuni, 2012 - 23 ga Janairu, 2015 ← Nayef bin Abdul-Aziz Al Saud (en) - Muqrin bin Abdul-Aziz Al Saud (en) →
22 Oktoba 2011 - 23 ga Janairu, 2015 ← Sultan bin Abdulaziz (en) - Mohammad bin Salman →
1 ga Augusta, 2005 - ← Fahd na Saudi Arabia
4 ga Faburairu, 1963 - 5 Nuwamba, 2011 ← Nayef bin Abdul-Aziz Al Saud (en) - Sattam bin Abdul-Aziz Al Saud (en) →
| |||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||
Haihuwa | Riyadh, 31 Disamba 1935 (89 shekaru) | ||||||||||||||
ƙasa | Saudi Arebiya | ||||||||||||||
Mazauni | Royal Court (en) | ||||||||||||||
Harshen uwa | Larabci | ||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||
Mahaifi | Ibn Saud | ||||||||||||||
Mahaifiya | Hassa bint Ahmed Al Sudairi | ||||||||||||||
Abokiyar zama |
Fahdah bint Falah bin Sultan (en) Sultana bint Turki Al Sudairi (en) | ||||||||||||||
Yara |
view
| ||||||||||||||
Ahali | Latifa bint Abdulaziz Al Saud (en) , Al-Bandari bint Abdul-Aziz Al Saud (en) , Al Jawhara bint Abdulaziz Al Saud (en) , Seeta bint Abdulaziz Al Saud (en) , Musa'id bin Abdulaziz Al Saud (en) , Mutaib bin Abdulaziz Al Saud, Fahd na Saudi Arabia, Muhammad bin Abdulaziz Al Saud (en) , Turki I bin Abdul (en) , Khalid na Saudi Arabia, Faisal na Saudi Arabia, Saud na Saudi Arabia, Turki II bin Abdul-Aziz Al Saud (en) , Mishaal bin Abdulaziz (en) , Abdul-Rahman bin Abdul-Aziz Al Saud (en) , Sattam bin Abdul-Aziz Al Saud (en) , Sultan bin Abdulaziz (en) , Nayef bin Abdul-Aziz Al Saud (en) , Ahmed bin Abdulaziz Al Saud (en) , Abdul Majeed bin Abdulaziz Al Saud (en) , Hazloul bin Abdulaziz Al Saud (en) , Badr bin Abdulaziz Al Saud (en) , Fawwaz bin Abdulaziz Al Saud, Mashhur bin Abdulaziz Al Saud (en) , Abdul Ilah bin Abdulaziz Al Saud (en) , Bandar bin Abdulaziz Al Saud (en) , Abdullah na Saudi Arabia, Mamdoh bin Abdulaziz (en) , Mansour bin Abdulaziz Al Saud (en) , Nasser bin Abdulaziz (en) , Nawwaf bin Abdulaziz Al Saud (en) , Talal bin Abdulaziz Al Saud (en) , Saad bin Abdulaziz (en) , Muqrin bin Abdul-Aziz Al Saud (en) , Thamir bin Abdulaziz Al Saud (en) , Hamoud bin Abdulaziz Al Saud (en) , Abdul Muhsin bin Abdulaziz Al Saud (en) , Majid bin Abdulaziz Al Saud (en) , Mishari bin Abdulaziz Al Saud (en) , Nura bint Abdulaziz (en) , Haya bint Abdulaziz Al Saud (en) , Luluwah bint Abdul-Aziz Al Saud (en) , Sultana bint Abdul-Aziz Al Saud (en) da Abdullah bin Mohammad (en) | ||||||||||||||
Yare | House of Saud (en) | ||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||
Makaranta |
Princes' School (en) (1941 - 1953) | ||||||||||||||
Harsuna | Larabci | ||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa da sarki | ||||||||||||||
Wurin aiki | Riyadh Province (en) , yankin Makka, Medina Province (en) da Tabuk Province (en) | ||||||||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||||||||
Mamba | Saudi Allegiance Council (en) | ||||||||||||||
Aikin soja | |||||||||||||||
Fannin soja | Saudi Arabian Armed Forces (en) | ||||||||||||||
Digiri |
Supreme Commander of all military forces (en) minista | ||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||||||||
![]() |

Salman ya zama sarki ne a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 2015 bayan mutuwar dan uwansa, Sarki Abdullah. A matsayin Sarki na Bakwai, cikakkun 'yan uwansa sun haɗa da sarki Fahd, da manyan sarakunan Sultan da Nayef.
Manazarta
Wikiwand - on
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.