From Wikipedia, the free encyclopedia
Roseline ko Rose Nonyem Ukeje (an haifeta 5 Janairu 1943) alƙaliya ce a Najeriya wadda itace mace ta farko da ta fara zama babbar alƙaliya a ƙasar.
Roseline Ukeje | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 5 ga Janairu, 1943 (81 shekaru) |
Sana'a | |
Sana'a | mai shari'a |
An haifi Rose Nonyem Ukeje 5 ga Janairu 1943.[1] An naɗa ta babbar jojin Najeriya a 1986[2] ta kuma zama babbar jojin a tsakanin 2001 zuwa 2008.[3][4]
A Fabrairu 2007, a sakamakon wani rikici anyi ƙoƙarin tunɓuke ɗaya daga cikin alƙalan kotun ƙolin ƙasar.[5][6][7][8]
Ukeje ta auri wani matuƙa jirgin saman soja na rundunar sojan saman Najeriya Sunday Elendu-Ukeje sun zauna tare har zuwa rasuwar sa suna da a ƙalla yara biyu.[9] Ƴar su Nnenna Elendu Ukeje,mamba ce a majalisar dokokin Najeriya tun 2007.[10]
Seamless Wikipedia browsing. On steroids.
Every time you click a link to Wikipedia, Wiktionary or Wikiquote in your browser's search results, it will show the modern Wikiwand interface.
Wikiwand extension is a five stars, simple, with minimum permission required to keep your browsing private, safe and transparent.