Paris Saint-Germain

From Wikipedia, the free encyclopedia

Paris Saint-Germain

Paris Saint-Germain Football Club, {lafazi-faransanci|paʁi sɛ̃ ʒɛʁmɛ̃}, Anfi sanin su da Paris Saint-Germain, Paris SG, ko PSG, ta kasan, ce kulub din kwararrun kwallon kafa ce dake a birnin Paris na ƙasar Faransa. An kuma kafa kulub ɗin a shekarar 1970, kulub ta kasan ce tana sa kaya masu launin ja da shudi, ne.PSG na buga wasan gida a filin ta mai daukan adadin mutane, 47,929 wato Parc des Princes dake 16th arrondissement na Paris tun daga shekarar 1974.[1][2] Kulub din na buga The club plays in the babban rukuni na kwallon kafar faransa, Lig 1.[3]

Thumb
Paris Saint-Germain
Quick Facts Bayanai, Suna a hukumance ...
Paris Saint-Germain
Thumb
Bayanai
Suna a hukumance
Paris Saint-Germain Football Club da PARIS SAINT GERMAIN FOOTBALL
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Masana'anta sports club activities (en)
Ƙasa Faransa
Mulki
Shugaba Nasser Al-Khelaifi (en)
Hedkwata Faris
Subdivisions
Tsari a hukumance Société anonyme sportive professionnelle (en) da société anonyme à conseil d'administration s.a.i. (mul)
Mamallaki Qatar Sports Investments (en)
Sponsor (en) Accor (mul)
Tarihi
Ƙirƙira 12 ga Augusta, 1970
Wanda ya samar
Wanda yake bi Stade Saint-Germain (en)

psg.fr


Kulle
Thumb
Motar bas mallakar kungiyar
Thumb
dan wasan kwalon kafa
Thumb
wurin wasa na psg
Thumb
hoton year kwallo ta psg
Thumb
wasan PSG da tolouse
Thumb
kocin Lyon bayan wasan su da psg
Thumb
wasan psg da celtic
Thumb
wasn pag a kofin turai
Thumb
yan kallo a wasan psg
Thumb
gatin Paris a dare
Thumb
neymar a psg
Thumb
kungiyar osg ta kwallon kwando
Thumb
kungiyar PSG ta mata
Thumb
tambarin psg
Thumb
jirgin sarkin wasan Paris Saint-Germain Football Club
Thumb
Abin nuni Na faris
Thumb
allon bangon jerin suna yin yan kwallo Na faris
Thumb
Filli yan wasan Paris Saint-Germain Football Club

Paris, Saint-Germain ta mayar da kɗaya babbar Kulub a Faransa, kuma daya daga cikin manyan kulub a cikin gasar kwallon kafa a Turai na wannan lokaci. PSG, ta lashe adadin kyautuka guda 38, haka yasa ta zama Kulub din data fi samun nasara a kasar faransa da adadin yawan data samu.[3][4] PSG kuma ita kadai ne Kulub a Lig 1 wanda bata taba zuwa riligeshan ba,[5] kuma kulub din data fi kowace Kulub adadin yawan kakannin wasa ajere a babban mataki tayi wasa a kaka 45 na Lig 1 tun daga shekara ta 1974),[6] tana daya daga cikin kulub din Faransa biyu da suka taba lashe Manyan gasar Turai,[7] kuma kulub mafi shahara a Faransa, tana daga cikin kulub din dake da yawan mabiya a duniya.[8]

A gida (Faransa), PSG ta lashe gasar Lig 1 guda bakwai, da tarihin lashe guda goma sha biyu Coupe de France, da tarihin lashe Coupe de la Ligue guda takwas, da tarihin da wasu na lashe Trophée des Champions guda takwas. PSG kuma ta lashe Lig 2 daya. A kwallon kafar nahiyar Turai, ta lashe UEFA Cup Winners' Cup daya da kuma UEFA Intertoto Cup shima daya.[4] PSG nada dogon hamayya da Olympique de Marseille. Wanda wasa tsakaninsu shine babban gasar dake da kalubale, ana masa lakabi da Le Classique.[9]

Thumb
Paris Saint-Germain

Qatar Sports Investments (QSi) sune masu kulubin din tun daga shekarar 2011 (a wancan lokaci sunan su Qatar Investment Authority).[10] Suna mallakar kulubin din, sai Paris SG tazama mafi tsadar kulubi a Faransa kuma daya daga cikin mafi tsada a duniya.[11] PSG itace na bakwai cikin kulubi masu yawan kudin shiga a duniya da adadin kudin da suke samu a shekara da ya kai €486.2m,[12] kuma sune na 11 cikin kulubi masu tsada a duniya, da Kumar kudin da ya kai €825m.[13] A watan February a shekara ta 2019, Kwallon Kafar Faransa suka sanya Paris SG amatsayin na bakwai cikin manyan kulubin dake duniya.[14].

Manazarta

Loading related searches...

Wikiwand - on

Seamless Wikipedia browsing. On steroids.